Jonathan Da Iweala Sun Halarci Taron Davos
Tsohon shugaban kasa Jonathan da Ministar Kudi ta lokacin sa, Okonjo Iweala sun halarci taron tattalin arziki na duniya wanda ake gudanarwa a Davos a kasar Switzerland.
Dakta Goodluck Jonathan da Ngozi Okonjo-Iweala
Ngozi Okonjo-Iweala ta sanya wani hoto nata a shafin Facebook inda take buna cewa tana wajen taron a Switzerland.
Iweala ta shiga jerin tattaunawa tare da shugabar kula da kudi ta Duniya Christina Lagarde. Iweala kuma ta halaarci taron yankin Afirika inda ake tattaunawa akan Ebola da sauran matsalolin yankin
Wani taron Davos, taron na tattaunawar harkokin tattalin arzikin kasashen waje ne.
The post Jonathan Da Iweala Sun Halarci Taron Davos appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
